Jefar da gawarwakin jarirai ya zama ruwan dare a Nijar

0
102

Babbar annobar kashe jarirai a garin Agadas na Jamhuriyar Nijar yana kara ta’azzara, inda ake zargin wasu ‘yan mata marasa aure da yin wannan aika-aikar bayan daukar ciki ta haramtacciyar hanya.

Kisan jarirai tare da jefar da gawarwakinsu sun zamo ruwan-dare a garin Agadas na Jamhuriyar Nijar, al’amarin da jama’a suka ce yana tayar musu da hankali, yayin da suke danganta daukar cikin da lalacewar tarbiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here