Matar da ta fi tsufa a duniya ta rasu a birnin Toulon

0
169
Hausa24 Logo
Hausa24 Logo

Wata dattijuwa da ta fi tsufa a duniya ta mutu tana da shekaru 118 a birnin Toulon da ke yankin yammacin Faransa kamar yadda magajin garin ya sanar a hukumance.

Tsohuwar mai suna Lucile Randon ta kasance malamar majamiā€™a a ranar 11 ga watan Fabrairun 1904, an sanya sunanta a cikin jerin mutane mafiya tsufa a duniya a cikin watan Afrilun 2022.

Bafaranshiyar ta yi aiki a matsayin malama mai koyarwa a gida a lokacin da take matashiya, wato gabanin ta mayar da hankali kacokan kan hidimar addini tana tsakan-kanin shekaru 40.