Argentina ta lashe gasar cin kofin duniya na 2022

0
108

Argentina ta doke Faransa da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan sun tashi 3-3 a wasan da Lionel Messi ya ci sau biyu sannan Kylian Mbappe ya zura kwallaye uku.

Argentina sun lashe gasar cin kofin duniya ta 2022.