Yadda jirgin kasan Abuja-Kaduna ya dawo aiki

0
94

Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya ci gaba da jigilar fasinja a ranar Litinin, wata takwas baya da dakatar da aikin sa sakamakon harin ’yan bindiga da suka kashe mutum 10 suka sace wasu 60 a cikin sa.

A halin yanzu dai wannan jirgin da zai ci gaba da jigilar al umma daga Abuja – Kaduna ya dawo kan aikin sa sakamakon jajircewa da aka samu daga gwamnati.