Hadarin Jirgin Kwale-Kwale ya lakume rayuka 22 a Jigawa

0
78

Mutane 22 ne suka kwanta dama sakamakon kifewar jirgin kwale-kwale a wasu sassan jihar Jigawa.

Rundunar ‘yan sandan jihar ta fada cikin wata sanarwa cewa mutanen da suka mutu sun fito ne daga kanana hukumomi biyar da suka hada da Guri mai mutane 5 sai Gwaram itama 5 da Auyo mai mutum 2 gamida Miga itakuma mai mutum 2.

Sai dai ta ce a Karamar hukumar Ringim mutum 8 suka rigamu gidan gaskiya.

Zalika Acewar rundunar mutane dadama sun jikkata yayin kiferwar kwale kwalen a bana.