Brazil ta hana sayar da wayoyin iphone marasa caja

0
113
Gwamnatin Brazil ta ce ta hana sayar da wayoyin iPhone wadanda ba su da caja a kasar.
A wata sanarwa da ma’aikatar shari’ar kasar ta fitar, ta ce ta ci tarar kamfanin wayoyin fam miliyan 2.04
Hukumar kula da hakkin mai saye ta kasar ta ce matakin da kamfanin Apple – wanda ke kera wayoyin – ya dauka na rashin sayar da wayoyin tare da cajarsu ya ci karo da hakkin masu saya.
To amma kamfanin na Apple ya ce zai daukaka kara game da wannan matakin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here