Sabbin Labarai:

Babu tabbacin mutuwar shugaban Amurka Donald Trump–The Royal News English

An samu bazuwar jita-jita a kafafen sada zumunta da ke cewa Shugaban Amurka Donald Trump ya mutu, inda aka yi amfani da kalmomin “Trump is...

Babu abin da zai hana Æ´an arewa sake zaÉ“ar Tinubu–Farouk Adamu

Wani jigo a jam’iyyar APC, Farouk Adamu Aliyu, ya bayyana cewa mafi yawan al’ummar Arewa za su ci gaba da mara wa Shugaba Bola Ahmed...

Kawu Sumaila Ya Tallafa Wa Masu Amfani da Kafafen Sada Zumunta a Kano ta Kudu

Sanata Kawu Sumaila, mai wakiltar Kano ta Kudu, ya raba tallafin kudi na Naira dubu É—ari biyar-biyar ga matasa 16 da suka shahara wajen amfani da kafafen...

Al’ummar Kurfi sun yi sulhu da Æ´an bindiga a Katsina

Shugabannin al’umma a ƙaramar hukumar Kurfi, Jihar Katsina, sun jagoranci zaman sulhu da wasu jagororin ƴan bindiga domin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da suka addabi...

Babban Editan BBC Hausa ya musanta zargin cin zarafi a wurin aiki

Shugaban Sashen Hausa na BBC, Aliyu Abdullahi Tanko, ya karyata zargin cin zarafin ma'aikatan sa a wurin aiki da aka danganta masa bayan wani bidiyo...

Tinubu ya kashe wa Lagos Naira triliyan 3.9 a cikin shekaru 2 kacal

Gwamnatin tarayya ta amince da manyan ayyuka a jihar Lagos da kudinsu ya kai Naira 3.9 tiriliyan cikin shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Ahmed...

Gwamna Kano Ya Kaddamar Da Kulawar Lafiya Kyauta Ga Fursunoni

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin samar da kulawar lafiya kyauta ga dukkan fursunoni a gidajen gyara hali na jihar, karkashin...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 30 ga watan Agusta 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,541 Farashin siyarwa ₦1,546 Dalar Amurka...

Farashin sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 30 ga watan Agusta 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600      ...

Mun fuskanci bala’o’i masu yawa a Borno—Zulum

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa al’ummar jihar na ci gaba da gode wa Allah duk da kalubalen da suka fuskanta a...

Ku Ziyarci Shafinmu Na Youtube Domin Kallon Sabbin Bidiyoyinmu

Labarai

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 30 ga watan Agusta 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,541 Farashin...

Tsaro

Al’ummar Kurfi sun yi sulhu da Æ´an bindiga a Katsina

Shugabannin al’umma a ƙaramar hukumar Kurfi, Jihar Katsina, sun jagoranci zaman sulhu da wasu jagororin ƴan bindiga domin kawo ƙarshen matsalolin tsaro...

Lafiya

Ilimi

Wassani

Gwamnatin Kano Ta Bai Wa Barau FC Damar Amfani Da Filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa ta Barau FC da ta yi amfani da filin wasan Sani Abacha da...

Tarihi

Nishadi