HomeLocal NewsYan Ukraine mazauna ketare sun fara komawa kasarsu domin yin yaki

Yan Ukraine mazauna ketare sun fara komawa kasarsu domin yin yaki

Date:

Related stories

KASUPDA urges Rigasa residents to secure building permits for safer communities

The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA)...

Kano Anti-Corruption Commission seizes over 1,000 plots of land

The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission has...

Kano: Residents warned as bird flu kills 37 chickens in Gwale

Dr. Abdullahi Abubakar Gaya, Chief Medical Officer of Gwale...
spot_img

Wasu ƴan Ukraine mazauna Ingila sun sayi kayan yaƙi a shirin da suke yi na komawa ƙasarsu domin shiga filin daga.

ƴan Ukraine din dai za su yi tafiyar kilomita dubu 2,000 a mota don komawa kasar ta su da kayan yaƙin da suke buƙata.

Zalika Sun sayi hulunan kwano da rigunan sulke da kayan kare lafiya daga kamfanoni masu zaman kansu a Landan.

Subscribe

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here