HomeLocal NewsLiverpool ta lashe Kofin Carabao

Liverpool ta lashe Kofin Carabao

Date:

Related stories

KASUPDA urges Rigasa residents to secure building permits for safer communities

The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA)...

Kano Anti-Corruption Commission seizes over 1,000 plots of land

The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission has...

Kano: Residents warned as bird flu kills 37 chickens in Gwale

Dr. Abdullahi Abubakar Gaya, Chief Medical Officer of Gwale...
spot_img

Kungiyar kwallon kafar Liverpool ta lashe gasar Carabao Cup bayan ta sami nasara akan Chelsea a wasan karshe da suka doka a filin wasa na Wembley dake birnin London.

Kungiyoyin 2 sun shafe minti 120 suna fafatawa babu ci.

Sai dai Liverpool tayi nasara da ci 11 da 10 a bugun daga kai sai mai tsaran raga.

 

Subscribe

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here