HomeLocal NewsKorea ta arewa ta sake harba makami mai linzami

Korea ta arewa ta sake harba makami mai linzami

Date:

Related stories

FCCPC seals five textile warehouses in Kano

The Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC) has...

Kano Assembly moves to adopt Hausa as teaching language in schools

The Kano State House of Assembly is deliberating on...

Gov Abba Yusuf urges banks to boost investment in Kano

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has urged...

China warns U.S. against interference in Nigeria’s affairs

China has called on the international community to respect...
spot_img

Kasar Korea ta arewa ta sake harba wani makami mai linzami da safiyar yau.

Hakan na zuwa ne gabanin rantsar da shugaban kasar Korea ta kudu mai makwabtaka.

Kana dai dai lokacin da shugaban kasar Amurka Joe Baiden ke shirin kai ziyara Korea ta kudun.

Shugabannin kudu maso yamma sun cimma matsaya kan zaben 2023

Makamin dai ka iya yin tafiyar kilomita 600.

Wannan shi ne karo na 15 da Korea ta arewar ke harba makami mai linzami dake cin nisan zango.

Subscribe

Latest stories