HomeLocal NewsDaga 2024 za'a daina sayar da giya 'yar leda - NAFDAC

Daga 2024 za’a daina sayar da giya ‘yar leda – NAFDAC

Date:

Related stories

Gov Yusuf distributes 10,000 free JAMB forms

Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State has commenced...

Kano seals schools, other business premises

The Kano State Internal Revenue Service (KIRS) has sealed...

Man surrenders to police, confesses to serial killings in Kano, Jigawa

The Kano State Police Command has confirmed the voluntary...

Kano board finalises 2025 Hajj plans for pilgrims

The Kano State Pilgrims Welfare Board has announced key...

Sen. Kawu donates 20 hectares of land for Navy school

Senator Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila has donated 20 hectares...
spot_img

Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NAFDAC ta ce daga shekarar 2024 za a daina sayar da giya ‘yar leda ko ta karamar kwalaba saboda bazata sabunta lasisin masu yin taba.

Babbar daraktan hukumar farfesa Mojisola Adeyeye ta bayyana haka a Legas.

Najeriya zata yi kidaya a 2023

Ta ce hukumar zata tabbatar wa’adin lasisin bai zarta shekarar 2024 ba.

“ ko dayake muna fama da illolin da cutar korona ta haifar mana, NAFDAC na nan kan bakarta na aiwatar da dukkan ka’idoji da sharruda na kiyaye lafiyar ‘yan Najeriya musamman matasa wadanda sune sukafi cutuwa.

Dama dai masu Samar da giyar ‘yar leda sun amince su rage adadin da suke samarwa da kaso 50 cikin 100 a wani mataki na daina Samar da ita nan da shekarar 2024.

Subscribe

Latest stories