HomeLocal NewsAn bawa Kano gudunmawar jirgin ruwa

An bawa Kano gudunmawar jirgin ruwa

Date:

Related stories

‘Heartbreaking’: Niger business owners count losses after devastating tanker explosion

Niger State, Nigeria — A devastating fuel tanker explosion...

KASUPDA urges Rigasa residents to secure building permits for safer communities

The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA)...

Kano Anti-Corruption Commission seizes over 1,000 plots of land

The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission has...

Kano: Residents warned as bird flu kills 37 chickens in Gwale

Dr. Abdullahi Abubakar Gaya, Chief Medical Officer of Gwale...
spot_img

Hukumar kula da iyakokin ruwa ta kasa ta bawa gwamnatin jihar Kano gudunmawar jirgin ruwa mai daukar fasinjoji 18 danufin bunkasa ayyukan sufuri na ruwa a jihar.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnan jihar Hassan Fagge, ya fitar a asabar dinnan.

Mai Mala ya koma Yobe

Acewar sanarwar hakan na zama cikamakin kokarin da gwamnatin tarayya da ta jiha ke yi na inganta rayuwar al’ummar karkara.

Sanarwar ta kara dacewa gwamnatin kano ta shirya kawo wasu karin jiragen ruwa guda uku masu gudu da rigunan da fasinja ke sawa a ruwa domin saukaka jigila ga masu tsallaka kogi Kafin su kai ga garuruwansu.

Subscribe

Latest stories