HomeLocal NewsZaftarewar kasa da ambaliyar ruwa ta kashe mutum 123 a Philippines

Zaftarewar kasa da ambaliyar ruwa ta kashe mutum 123 a Philippines

Date:

Related stories

Fire destroys over 300 shops in Kano GSM market

A devastating fire has destroyed over 300 shops at...

TikToker remanded over cross-dressing, indecent content in Kano

A popular TikTok content creator, Abubakar Kilina, has been...

Sen Barau donates N22m to bereaved families of Kano athletes

Deputy Senate President, Senator Barau Jibrin, has donated a...

Emir Ado Bayero suspends Sallah procession over security concerns in Kano

The Kano Emirate under the Nassarawa royal house, led...
spot_img

Sama da mutum 920,000 zaftarewar kasa dakuma ambaliyar ruwa ta daidaita a kasar Philippines.

Hukumomin ‘yan sanda a kasar sunce kawo yanzu mutum 123 ne suka mutu sakamakon wannan balahira.

Yawan mutanen da suka mutu a ambaliyar ruwa a afirka ta kudu ya kai 250

Lamarin yafi muni a Baybay City dake lardin Leyte kudu da birnin Manila inda mutum 599 suka afka cikin bala’in
Wanda aka gano gawarwaki 86 bayan kasa ta rufta akansu.

‘Yan sanda sunce wasu mutum 34 suma sun mutum sakamakon ruftawar kasa dakuma ambaliyar ruwa a kusa da garin Abuyog.

Yanzu haka dubbban jama’a nacan sunyi cirko-cirko suna jiran a zo a kwashe su daga yankin da iftila’in ya faru.

Subscribe

Latest stories