HomeLocal NewsAsibitin kashi na Dala zai yiwa majinyata magani kyauta

Asibitin kashi na Dala zai yiwa majinyata magani kyauta

Date:

Related stories

Fire destroys over 300 shops in Kano GSM market

A devastating fire has destroyed over 300 shops at...

TikToker remanded over cross-dressing, indecent content in Kano

A popular TikTok content creator, Abubakar Kilina, has been...

Sen Barau donates N22m to bereaved families of Kano athletes

Deputy Senate President, Senator Barau Jibrin, has donated a...

Emir Ado Bayero suspends Sallah procession over security concerns in Kano

The Kano Emirate under the Nassarawa royal house, led...
spot_img

Asibitin kashi na Dala dake jihar Kano ya yi alkawarin yiwa mutanen da suka jikkata a harin da ‘yan binding suka kai kan jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja magani kyauta.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jaridar Daily News 24 ta gani Wanda ke dauke da sa hannun Daraktan mulki na asibitin N.Harazimi.

Sanarwar ta ce asibitin zai yi hakan ne bisa umarnin ma’aikatar lafiya ta tarayya.

Amurka za ta gina sabon ofishin jakadanci a Najeriya

Sanarwar ta bukaci ma’aikata musamman wadanda ke sashen bada agajin gaggawa su tabbatar sun kiye ye wannan umarni.

A ranar 28 ga watan da muke ciki na maris ne wasu ‘yan binding suka kai harin bom a tashar jirgin kasa ta Kaduna zuwa Abuja Wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 8 tareda jikkata 26 daga cikin fasinjoji 970 dake cikin jirgin.

Subscribe

Latest stories