HomeLocal NewsBarcelona na zawarcin Fernando Torres

Barcelona na zawarcin Fernando Torres

Date:

Related stories

KASUPDA urges Rigasa residents to secure building permits for safer communities

The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA)...

Kano Anti-Corruption Commission seizes over 1,000 plots of land

The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission has...

Kano: Residents warned as bird flu kills 37 chickens in Gwale

Dr. Abdullahi Abubakar Gaya, Chief Medical Officer of Gwale...
spot_img

Barcelona na shaukin ganin sun sayi dan wasan Manchester City na gaba wanda kuma dan asalin kasar Sipaniya ne, Ferran Torres mai shekara 21.

Shugabannin kulob din na Barcelona sun tattauna da wakilan Torres din a lokacin bikin Ballon d’Or da aka gudanar ranar Litinin.

Har wa yau kulob din na Barca na da sha’awar dan wasan Man United dan kasar Faransa, Anthony Martial mai shekara 25.

Dan wasan Manchester United kuma dan asalin kasar Faransa, Paul Pogba mai shekaru 28, a baya-bayan nan ya gana da shugaban kulob din Paris St-Germain, Nasser Al-Khelaifi duk da cewa kungiyar wasan ta PSG ta tsaya kai da fata cewa ganawar tamkar gam-da-katar ce ba wai tsara ta aka yi ba.

BBC Hausa

Subscribe

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here